427 total views, 3 views today
YANZU-YANZU: Ina Allah Wadai Da Musulmin Da Suka Kashe Wacce Ta Zagi Annabi (SAW) A Sokoto, Kuma Dole A Hukunta Su – Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana hakanne akan shafin sa na Facebook cikin wannan daren, kamar yadda zaku gani a cikin wannan hoton dake ƙasa.
Mintuna kaɗan da yin fostin ɗin, musulmai suka yi ta ruwan zagi da cin mutunci akan tsohon mataimakin shugaban, inda bada daɗewa ba, ya bada umurnin a goge fostin ɗin daga shafin nasa.
Me za ku ce?
The post Ina Allah Wadai Da Musulmin Da Suka Kashe Wacce Ta Zagi Annabi (SAW) Atiku abubakar appeared first on Hausa News.
Facebook Comments Box