Jahilci Da Rashin Ilimi Ne Ke Damun Nafisa Abdullahi Jarumar kannywood

Jahilci Da Rashin Ilimi Ne Ke Damun Nafisa Abdullahi Jarumar kannywood

Spread the love

 291 total views,  3 views today

Tun bayan wata magana da nafisat abadullahi ta kan al majirai ,mutane na ta tofa albarkacin bakin duba da yadda maganar tayi tsamari da kuma muni ,
 
Tun a baya dai nafisat abdullahi ta fadi wata magana wadda tai matukar tayar da hankalin mutane hadi da malamai na jihar kano inda da yawa daga cikin malamai sun tofa albarkacin bakin sa.
 
Maganar da nafisat abdullahi ta fada ita ce ” bai kama ta a dinga haiwuwar yara ba idan har iyayen su sun san baza su iya daukar nauyin su ,al majirai sunyi yawa”
 
Wannan magana ba karamar tayar da hankalin mutane tayi ba inda mutane da dama sun fito sun nuna bacin ran su da kuma tsine mata duk dan wannan magana da tayi
 
Cikin wanda suka yi magana akwai shahararran jarumin nan kuma sarki a masana antar kannywood wato Ali nuhu ,ya fito yayi martani mai zafi inda ya ce lallai wannan yarinyar nan bata da hankali duba da cewa ,mangon Allah s a w ne yace kuyi aure ko hayaiyafa ,duba da wannan ,maganar nafisat abdullahi magana ce ta jahilai
 
 

 
Wannan wani bawan Allah ne wanda shima yayi martani kan wannan magan da jaruma nafisat abdullahi tayi inda shima ya nuna bacin ran sa hadi da rashin jin dadin sa kan lamarin
The post Jahilci Da Rashin Ilimi Ne Ke Damun Nafisa Abdullahi Jarumar kannywood appeared first on.. www.hausa.news.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 292 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love