367 total views, 3 views today
Soyayya tsakanin mashurkh da murja gashi kuma ya fara soyayya da wata, tashin hankali murja na fada
Murja na nuna kishi akan wata kawarta da saurayinta yake soyayya da ita murja ta yiwa saurayinta tas da shi da sabuwar budurwarsa
Murja yar tiktok take gaya saurayinta wai shine be san inda yake mai ciwo ba tace ko da take kula ka sabo da murjar take kula shi dan a kuntatawa murja
Murja tace wa musu ita ta wuce wannan ta kara da duk wai kudin da ake cewa tana dashi wai a fiffige take
Murja yar tiktok ta kara cewa billahillazi baza taje in da take ba amma duk sanda ta tako kafa ta zo inda take wai zama za tayi a kanta ta zaune ta
ta kara cewa zama za tayi akan ta ta mukur kushe ta ta zaune ta da halittar da Allah ya bats ta kara Allah ya kawo ta lapiya wai ai bata da kunya ta kara cewa tana nan ta na jiranta zuwanta
Murja ta mutukar tada hankalin ta kan tana tuna nin kishiya saurayinta zai mata tana cewa wai ita za ayiwa kishiya ta dawo kanshi ta kai kuma ka san dawa kake yi
The post Muraja Yar Tik tok Ta Haukace Bayan Saurayin Ta Ya Yaudare Ta appeared first on Hausa Blog.