147 total views, 3 views today
Duk abun da aka sakawa lokaci toh babu shakka sai ranar ta zo ,nesa ta matso kusa inda a yau aka fara bikin shahararriyar jarumar nan ummi rahab da kuma mawakin nan wato lilin baba.
Tun da farko dai soyayya ta barke tsakanin jarumar da kuma mawakin yan watan nin da suka gabata inda mutane suka lura da wannan soyayyar mafi jan hankali a kannywood biyo bayan yadda akasha tafka tafka a kan soyayyar
An sha zarhin cewa shahararran jarumin kannywood kuma mawaki wato Adam A zango ya nuna yana son ummi rahab din amma taki amince wa da hakan bisa wasu dalilai
Dalilin kuwa shun hadar da yawan sakin matan sa da zangon ke yawan yi wannan ya kara sakawa ummi din kin amin cewa da shi
Amma dai hakan bai hana zango kin barin ummin ba harma ya rika kaiwa iyayen ta kudi domin samun soyayyar iyayen ta sai dai kuma iyayen ummin basu lamun ci hakan ba
Tarshen tika tiki tik a yau dai aka fara bikin ummi rahab din inda ayau aka yi kamun ummi rahab din a wani katafaren gurin taro mafi kwayo dake arewa cin nigeria
Muna fatan Allah ya sanya Albarka ya kuma zaunar da su lapiya
The post Auren Ummi Rahab Izina Ne Ga Yan Matan Arewa Masu Cewa Sai Sungama Karatu Zasuyi aure appeared first on Hausa Blog.