147 total views, 3 views today
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Yadda mawakin kannywood lilin baba ya yabawa wani matashi da ya nuna soyayya ga ummi rahab
Wannan masoyin ya dade yana matukar so da kaunar ummi rahab
Amma sai gashi allah yasa sun hadu a ranar da aka daura aure ummi rahab da lilin baba
Kuma sai gashi cikin farin ciki lilin baba ya yabawa matashin akan nuna kauna ga matar sa
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng
The post Ango Lilin Baba Yayi Murna Da ziyarar Masoyin Ummi Rahab a ranar auren su appeared first on Hausa Blog.
Facebook Comments Box