219 total views, 3 views today
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
A yau munzo muki da wani sabon rahoto akan yadda aka kai ummi rahab dakin auren ta
Haka zalika ta nuna farin ciki da kuma nuna soyayya akan auren su
Babban abinda ya bawa kowa mamaki shine yadda fitacciyar jarumar kannywood ummi rahab ta fashe da kuka
Kuma aka bayyana cewa ta nuna soyayya da kuma biyayya hadi da kima nuna halin girma
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng
The post Video Yadda Aka Kai Ummi Rahab Dakin Mijin Ta Tana Kuka 💔💔😭 appeared first on Hausa Blog.
Facebook Comments Box