195 total views, 3 views today
an daiyi ittafakin cewa waka na daya daga cikin hanyar isar da bayanai ta hanya mai sauki
wannan yasa ake ta kira ga mawakan arewacin nigeria kancewa su rika wakan kan wayar da mutanen arewacin nigeria
daga cikin wayan da suka bukaci mawakan arewacin nigeria suri fadakar da mutane kan yin catin zabe shin shahararran malamin nan wanda ke neman gwamnan jihar kano wato sheike ibrahim khalil
malam ibrahim khalil ya butaci mawaka da surika fadakar da al umma kan amfanin katin zabe ta cikin waka ,malamin yayi wannan kira ne yayin da ya ke wa azi a wani dandalin matasa
mawaka dai irin su hamisu breaker ,nura m inuwa ,naziru sarkin waka ,umar m sharif na daya daga cikin mawakan da aka jinjinawa biyo bayan yadda suke fadakar da al umma kan yin katin zabe
The post Film Da Waka Sune Sassaukar Hanyar Isarda Sako Cikin Mutane appeared first on.. www.hausa.news.