463 total views, 7 views today
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Mun samu wani sabon rahoto da yake fitowa daga kannywood wanda ya bawa kowa matukar mamaki da ban alajabi
Allahu Akbar Anyi Babban Rashi A Masana’antar Kannywood Inda Wannan Mutuwa tayi Matukar Baiwa Jama’a Tausayi.
Anyi Babban Rashi a Wannan Masana’anta ta Kannywood Domin Kuwa Yanzu Muka Samu Labarin Cewa Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumi Billiya Wanda Shima Babban Jarumi Ne a Wannan Masana’anta.
Tabbas Wannan Mutuwa Ce Wadda Tayi Matukar Gir Giza Alumma duba’da Ganin Yadda Jama’a Suke Tayin Ta’aziya Zuwa ga Wannan Rashi da Akai.
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta www.hausa.news
The post Innalillahi Wa’inna ilaihiraji’una!! Video Yadda Akayi Mutuwa A Cikin Kannywood appeared first on.. www.hausa.news.