255 total views, 3 views today
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Yadda a yau muka zo muku da wani sabon video akan tarihin rayuwar sarkin kannywood ali nuhu
Wannan video zakuji matukar dadin sa duba da yadda ya bayyana gaskiyar rayuwar ali nuhu
Manyan jaruman Kannywood da suka bayyana wane ne Sarki Ali Nuhu, jaruman sun bayyana irin halinsa da kuma abubuwan daya yi musu wanda bazasu taba mantawa ba.
The post Kalli Video Cikakken Tarihin rayuwar Ali Nuhu A Kannywood appeared first on.. www.hausa.news.
Facebook Comments Box