Video Yadda Akayi Zaman Shari’ar Hadiza Gabon Da Aka Kai Karar Ta

Video Yadda Akayi Zaman Shari’ar Hadiza Gabon Da Aka Kai Karar Ta

Spread the love

 271 total views,  3 views today

an dawo cigaba da saurarun wata kara da wani matashi ya shigar inda yake zargin jaruma hadiza gabon da cinye masa kudi
 
matashin dai ya shigar da karar a gaban wata kotu inda yake hadiza gabon da karbar kudin sa kuma ta ki amincewa da auren sa
 
wannan dai matashi ya zargi gabon dinne da cinye masa kudi kimanin naira dubu dari uku tare da wahalar da shi ta hanyar cewa ya turo masa da kati da dai sauran abubuwan mure rayuwa
 

 
a yau ne dai kotun ta cigaba da saurarun kara inda kotu ta tambayyi gabon shin da gaske ne ta cinye wa matashin kudi ,gabon dai ta musanta wannan zargi inda tace bata ma san shiba
 
kotu ta umarci lawyan mai kara dan ya gabatar da da shedunsa inda lawyan ya gabatar da shide sa ta farko wato shedar tura kudi ta banki wato alart
 
bayan gabatar da wannan shedar ta su ta farko kotu da kara dage zama inda ta dage zaman har sai watan da za a shiga
The post Video Yadda Akayi Zaman Shari’ar Hadiza Gabon Da Aka Kai Karar Ta appeared first on.. www.hausa.news.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 272 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love