151 total views, 3 views today
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Kamar dai ko wane lokaci a yauma minzo muku da wani sabon video akan yadda manyan jaruman kannywood suke wasa da yayan su
Wannan ba karamin abu bane aga mutun yana wasa a cikin yayan sa da allah ya bashi
Hakama a cikin masana’antar Kannywood akwai Jarumai da dama wadanda suka bayyana duniya irin son da suke yiwa yaran nasu, jaruman wasu da dama sukan wallafa hotunan yaran nasu ne daga lokaci zuwa lokaci,wasu kuma sai shekara-shekara lokacin bikin Sallar Idi karama da kuma Sallah Babba.
A cikin bidiyon da zamu sanya muku wanda tashar Hausa Info dake kan YouTube ta wallafa sun nuna yadda jaruman suke matukar masifar son yaran nasu.
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta www.hausa.news
The post Video Yadda Jaruman Kannywood Suke Wasa Da Yayan Su appeared first on.. www.hausa.news.