215 total views, 3 views today
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon
Yadda fitacciyar jarumar kannywood rahama sadau ta zabgawa wani matashi zagi
Wannan ya biyo bayan da wannan matashin ya mata akan sarkar da take a kafar ta bai dace ace ta saka ba
Jarumar ta kutuntuma masa ashar dinne bayan da yayi mata maganar data sabawa fahimtar sa.
Da ganin zagin kuwa tuni shafin na Twitter a inda nan ne hakan ta faru kowa yake ta magana akai,wasu na ganin hakan ya kamata ace jaruman sunayi a duk lokacin da aka kawo musu raini.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken anan kasa:
The post Video Yadda Rahama Sadau Ta Zagi Wanda Ya Tona Mata Asiri Akan Sarkar Kafa appeared first on.. www.hausa.news.