An caccaki matan kannywood da yan tiktok akan bidiyo wakar Ado gwanja

An caccaki matan kannywood da yan tiktok akan bidiyo wakar Ado gwanja

Spread the love

 787 total views,  3 views today

An caccaki matan kannywood da yan tiktok akan bidiyo wakar Ado gwanja
Sabuwar wakar Ado gwanja mai suna warr taja hankalin mutane musamman yan kannywood da kuma yan tiktok wa’yanda ake ganin daman duk wani na nanaye daga gurinsu ake dauka balle ma waka da kuma rawa sunfi kowa mayar da hankali akai
Sai gashi Ado gwanja ya saki wata sabuwar waka wacce take tashe mai suna warr wakar dai ta dauki hankalin mutane yan film dama mata da maza nagida kowa wakar
Sai kuma gashi yan film da kuma yan tiktok sunzo da salon yin wakar tare da bidiyo suna turawa akafar sada zumunta inda hakan ake ganin babbar barazana ce ga tarbiyyar kananun yara dama manya da suke cikin gida domin ana yawan ganin abu daga su sai kuma a kwaikwayesu

Amma kuma da alama hakan wankan karan bai karbu ba inda suke shan suka daga ɓangarorin mutane daban daban ganin yadda rawar ke cike da fitsara da rashin kunya dama rashin tarbiyya
Sai dai kuma hakan ba bakon abu bane daman sun saba irin hakan a hau waka ana rawa fitsara kuma alhalin wai sune masu wasan kwaikwayo
Inda wasuma ke tambayar su wai anyama kuwa sun san mene ma’anar wasan kwaikwayo kamar fa sune madubin al umma akan halayen yauda kullum kuma masu fadakarwa sai gashi sune sukeyin abubuwa marassa kyau kuma ake fadakar dasu, Allah dai ya shiyesu
The post An caccaki matan kannywood da yan tiktok akan bidiyo wakar Ado gwanja appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 788 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love