Hadiza Gabon Tayiwa Buhari Martani Akan Kashe Yan Arewacin Nigeria

Hadiza Gabon Tayiwa Buhari Martani Akan Kashe Yan Arewacin Nigeria

Spread the love

 503 total views,  3 views today

Taf Hadiza Gabon ta cire tsoro ta yiwa shugaba Buhari martani akan halin talauci da rashin tsaro
Babu shakka jarumar tayi namijin kokari domin ba kowa zai iya abinda tayi ba cire tsoro a fadawa shugaba gaskiya
Kowa dai yasan halinda kasar Nigeriya take ciki na fargabar rashin tsaro da kuma rashin abinci da talauci da yan kasa suke fama dashi sai gashi jarumar tayi abinda ta birge yan kasa
Tacewa shugaba Buhari yakamata ya zama shugaba adali kuma gwarzo ba malalaci akan jama’ar da yake jagoranta ya tsaya domin sauke nauyin da yake kasa

Sai dai kuma wasu kance anya kuwa shugaban yasa abubuwa da suke wakana na rashin tsaro da kuma rashin tattalin arziki aganinsu daya sani da tuni yayi wani abun akai
Jaruma Hadiza gabon tabirge jama’a saboda irin yadda ta dinga kwaranyo bayanai na rashin tsoro tana tsarge gaskiya akan shugaba Buhari
Wasu masoyan buhari kuma kance har yanzu akwai lokaci addu’ar yan kasa kawai buharain yake bukata domin ya gyara kuskuran da yayi abaya
The post Hadiza Gabon Tayiwa Buhari Martani Akan Kashe Yan Arewacin Nigeria appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 504 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love