Jarumar kannywood Ta Kasa Boye Sirrinta – Ta Bayyana Tana Son Adam A Zango

Jarumar kannywood Ta Kasa Boye Sirrinta – Ta Bayyana Tana Son Adam A Zango

Spread the love

 667 total views,  3 views today

Tofa wata jarima takasa boye soyayyar Adam A Zangon tafito ta baiyanawa Duniya yadda take son jarimin
Jarumar dai mai suna Samha m Inuwa fitacciya ce a kannywood amma duk da haka bai hana ta boye ra ayinta ba inda tafito duniya ta fada itafa tana muradun auren Adam A zango
Sai dai kuma aganin wasu ta makaro duba yadda adam zango keson matarsa mai suna saffiya kuma ya bayyanawa duniya daga ita babu kari ma ana bafa zai kara aure ba
Jaruma samha tayi bidiyo inda ta nuna damuwarta yadda kaunar Adam zango ta cika mata zuciya kuma tana so shi fiye da kima

Sai dai hakan ya baiwa mutane mamaki duba da yadda ta cire jan aji ta fito fili ta fada cewa ita fa tana son jarumi kuma mawaki Adam a zango
Sai dai abin tambaya anan shine ita azatonta zai saki daya matar tashi ya aureta ko kuma zai kara da itane a matsayin mata ta biyu sai dai hakan ba abin mamaki bane a wajen Adam zango duba da yadda ya saba da sakin mata ya kuma auri wasu
Sai dai wannan karan fa sabuwar matar shi ta rike masa wuta inda take yawan walfa kalaman soyayyar da take yi masa a kafofin watsa labarai na zamani inda ko a satin nan ma saida ta fadawa masu son mijin nata cewa kwalelanku miji bazai aure kuba
The post Jarumar kannywood Ta Kasa Boye Sirrinta – Ta Bayyana Tana Son Adam A Zango appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 668 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love