Rahama sadau Ta yiwa Buhari Tsaki: ko menene Dalili ????

Rahama sadau Ta yiwa Buhari Tsaki: ko menene Dalili ????

Spread the love

 607 total views,  7 views today

Rahama sadau Ta yiwa Buhari Tsaki: ko menene Dalili
Tacikin wannan bidiyon ne dai anji Rahama sadau tana fadar matsalolin shugaban daga ƙarshe madai harda tsaki ta baiyana rashin jin dadinta akan gudanar da mulkin Buhari duba da yadda sha anin tsaro ya tabarbare
Hakan ya biyo bayan tun bayan da aka dauke fasinjojin jirgin kasa a Kaduna sai jaruma tayi duba da a mahaifarta abin ya faru jarumar dai haifaffar jihar ta Kaduna ce
Inda jama’a ke cewa lallai tura takai bango yau harda yan film a masu kalubalentar Buhari duba da a baya sune sukayi masa kamfen amma yanzu kuma wasu daga cikinsu na kalubalantar gwamnatin nasa lallai abin akwai abin kallo aciki

Inda tace duk abin da ake a kasa Najeriya na rashin walwala da fargaba da talauci bazaka tabajin shugaban ya magantuba cikin bakin ciki sai dai kawai yayi Allah wadai wannan ya nuna shugaban ba jarumi bane kullum sai yawan kasashe da yake zuwa
Inda tace sai anyi magana wasu suce addu’a za ayi masa toya za ayi addu a tayi tasiri bayan be jajirceba inda anata bangaren take baiwa yan Nigeria shawara karsu kara yarda da wani wanda zaice shi kadai ne zai yi musu maganin matsalolin kasar
Tace abin kunya ne ga shi kanshi shugaban ace irin Alwashin dayaci akan sha anin tsaro amma kuma a gabnatinsa ace ana sace mutane ana kashe mutane ana kwashe dokiya da tumakinsu yanzu da wanne ido zai kalli Allah
Ta baiyana a bidiyon lallai yan Nigeria su koma ga Allah shine kawai zai iya kawo musu dauki
The post Rahama sadau Ta yiwa Buhari Tsaki: ko menene Dalili ???? appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 608 total views,  8 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love