Video Yadda Mama Daso Ta Tonawa Yan Siyasar Nigeriya Asiri

Video Yadda Mama Daso Ta Tonawa Yan Siyasar Nigeriya Asiri

Spread the love

 467 total views,  3 views today

Daso ta tona asirin yan siyasa da Deligate sun cinye mata kudi sunki su zabeta
Jarumar a wacce ta shafe shekara da shekaru a masana’antar kannywood wato Saratu Gidado wacce akafi sani da daso ta shiga siyasa ne kwana kwanan nan kafin zaben fidda gwani na cikin jam iyu
Sai dai ta baiyana yadda ake delagate da manya acikin jam iyu suke karbar kudi domin su tsayar da mutum takara
Itama dai tabi sahun masu bayar da kudin ga deligate domin a Zabe ta a matsayin wacce zata yi takar sai dai jarumar tayi rashin Sa’a inda ta basu kudin kuma sukaki su zabeta hakan kuma yayi mata ciwon inda acikin bidiyon akaji jarumar na cewa saita garzaya gaban kotu

Inda mutane ke gani ko dama ta samu gurbin zama yar taka tofa babu fa inda jarumar zatakai a zaben du gari
Yar takara Daso tace babu shakka an yaudareta kuma anci amanar ta inda tace da sunsan bazasu zabetaba toda karsu karbi kudin nata amma kuma suka karbi kudin kuma sukaki dangwala mata
Daga karshe dai tace kotuce zata karbar mata kudadenta dan baza ta yafeba inda wasu ke ganin ai kuwa wayan nan deligate sunci bazan domin ba a kanta aka fara cinyewa yan takara kudiba kuma Aki a zabesu
The post Video Yadda Mama Daso Ta Tonawa Yan Siyasar Nigeriya Asiri appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 468 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love