Video Zafafan hotunan Rahama Sadau Da Suka Tayarda Kura A Kannywood

Video Zafafan hotunan Rahama Sadau Da Suka Tayarda Kura A Kannywood

Spread the love

 715 total views,  3 views today

Rahama sadau ta kara sakin wasu hotuna da kuma bidiyon tsiraici inda wanna hotuna da bidiyo suka jawo hankalin mutane suke fadin albarkacin bakin su yin hakan ba dai dai bane
 
Rahama sadau ta saki wasu zafafan hotunan fitar da tsiraici da kuma bidiyon tsiraici a kasar India inda aka ga tana rawar batsa tana murguda duwawu tare da wani saurayi
 
Jarumar finafinai na kanywood wadda yanzu ta koma Kasar India a matsayin jaruma Bollywood Rahama sadau ta jawo ceceku kuce a tsakanin al’umma ganin wanna bidiyo a shafin sada zumunta suna ta kai kawo a kafafen sada zumunta
 

 
Rahama sadau ta kara sakin wasu zafafan hotunan fitar da tsiraici a gurin shakatawa na kasar India wanda hakan ya kawo tsaiko da kuma mayar da martani game da wannan hotuna da bidiyo
 
Inda rahama sadau take kara cin karen ta babu babbaka yanzu dai ta koma rayuwar turawa ba abin da ya dame ta tayi duk abin da ranta yake so bame takama burki
The post Video Zafafan hotunan Rahama Sadau Da Suka Tayarda Kura A Kannywood appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 716 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love