Duk Namijin da ya Auri macen da tafi karfinsa jaki ne- inji wacce ta zagi Sheikh Daurawa

Duk Namijin da ya Auri macen da tafi karfinsa jaki ne- inji wacce ta zagi Sheikh Daurawa

Spread the love

 115 total views,  3 views today

Duk Namijin daya Auri macen da tafi karfinsu jaki ne inji wacce ta zagi Sheikh Daurawa
Lallai wannan mata da magana mai muni take ita a kullum maganar da take fada gani take Kamar kare martabar mata take wanda kuma natasani ba hakan kamar kara furkusar da girmansa take ba saboda duk wata mace duk girmanta da kudinta tofa matukar suna tare da mijinta tofa wannan mata ta zama kamar sitiyarin mota sai yadda yayi da ita kuma Allah nema ya nuna haka saboda haka babu Wanda ya isa ya canja hakan
Amma a duk lokacin da wannan matashiyar zatayi magana sai tana nuna cewa ita ai wayayyiya ce ko kuma ba Sa’ar kowanne namiji bace saboda yadda take ganin kamar tana da matukar kyau saboda haka sai wanda ta tabbatar da cewa yafita sannan zata aure wanda kuma hakan ba daidai bane kuma bazata taba cika birintata ba matukar tanada wannan tunanin akanta
Idan baku mantaba itace a kwanakin baya wani babban Malamin addinin Muslunci a jihar Kano ya fadi wata magana wacce bashine ya kirkire taba shima karantawa yayi a wasu littattafan addini amma wannan budurwa tazo tana kalubalentarsa a wanda a wannan lokacin tasha zagi da bakaken maganganu a wajen mutane

Tace duk wani namiji wanda ya auri mace wacce tafi karfinsu jaki ne wanda wannan maganar tata tayi tsauri kuma tayi zafi inda wasu ke cewa akwai fitsari da kuma rashin kunya aciki tunda an tabbatar da cewa mace bata taɓa fin karfin namiji a haka tsarin halittar yake Allah ne ya banbanta tun a halitta
Amma wasu sun fassara wannan maganar ta wata ma’ana daban wanda suke ganin cewa manufarta shine indai kasan zaka auri yarinya amma kuma ka kasa ciyar da ita irin abubuwan da iyayenta suke ciyar da itaba to hakika wannan macen tafi ƙarfin ka kuma ka cuceta
The post Duk Namijin da ya Auri macen da tafi karfinsa jaki ne- inji wacce ta zagi Sheikh Daurawa appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 116 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love