Jarimar gidan badamasi umma Shehu da wata jarimar tiktok sun shiga maganar ado gwanja

Jarimar gidan badamasi umma Shehu da wata jarimar tiktok sun shiga maganar ado gwanja

Spread the love

 99 total views,  3 views today

Jarimar gidan badamasi umma Shehu da wata jarimar tiktok sun shiga maganar ado gwanja
Jarumar gidan badamasi wato umma Shehu tayi wata magana akan mawaki ado gwanja wanda yanzu case dinsa yake wajen hukuma inda za’a shiga kotu domin fara sauraren karar da aka shigar akansa shida wasu jarumai da mawakan akan irin wakokin da suke saki na banza wanda suke barazana ga tarbiyyar alumm
Sai gashi an samu wasu daga cikin mutanen gari da kuma yan kannywood wanda suke kalubalantar hukuma akan wannan matakin da take nema ta dauka akan wannan mawakin da sauran yan uwansa wanda suka suna tsaka mai wuya akan wannan case din saboda komai kan iya faruwa matukar aka fara sauraren wannan ƙarar
Jatumar ta gidan badamasi tace sam abinda hukuma ke ahirinyi nafa daidai bane saboda idan akan Duba abubuwan da kundin tsarin mulki ya tanadar sam wannan baya daga cikin hujjar da zatasa aka ma wa’yannan jaruman saboda ba wani abu sukayina illama nishadantar da mutane da sukayi

Hakama akwai wata sabuwar jaruma yar tiktok wanda ta biyewa wannan jarumar ganin sun nusantar da hukuma akan wannan abunda take shirin aikatawa domin idan akayi haka kamar anci zarafin wannan mawakin da sauran abokansa wanda duka za’a fara sauraren karar tare dasu
Yanzu da lokacin kawai muke jira muga yadda za’aja akalar wannan shari’ar domin da alama zata ja hankalin mutane da kuma ya mutsa bazo saboda kowa idonsa yana kai
The post Jarimar gidan badamasi umma Shehu da wata jarimar tiktok sun shiga maganar ado gwanja appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 100 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love