Kawu dan sarki ya maka malamin daya kira shi da shedani a kotu

Kawu dan sarki ya maka malamin daya kira shi da shedani a kotu

Spread the love

 167 total views,  3 views today

Kawu dan sarki ya maka malamin daya kira shi da shedani a kotu
Rigima dai bata karewa a kannywood dama duka gari gaba daya daga yau aji wannan sai gobe aji wannan wanda kuma hakan duk salon haddasa rashin daidaito ne a tsakanin mutane saboda matukar manya basu zauna lafiya ba tofa suma yaran bazasu zauna lafiya
A kwanakin baya ne dai wani malami ya kiri wannan mawakin na kannywood wato kawu dan sarki da shedani wanda wannan maganar ba karamin ciiwo tayiwa wannan mawakin ba saboda babu dadi ana kiran mutum da wannan kalma
Sai gashi bayan wani lokaci wannan mawakin ya maka wannan malamin a gaba kuliya manta sabo wato kotu inda yake kalubalantar wannan maganar da malamin ya fada masa saboda yadda baiji dadin wannan maganar ba

Yanzu dai kotu ta karbi wannan karar kuma zata fara sauraren duka bamgaren biyu damai mara da kuma wanda ake kara bisa adalci na kotu zata duba taga wanda yake da gaskiya kuma ta bashi gaskiyar ta
Kawu dan sarki dai shine mawakin da yayi wata waka mai suna ingallo wanda wannan wakar ba karamin karawa mara da samari rashin ji tayiba saboda yadda ake wasu kalamai acikin wannan lokaci wakar
The post Kawu dan sarki ya maka malamin daya kira shi da shedani a kotu appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 168 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 2 / 5. Vote count: 1

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 2 / 5. Vote count: 1

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love