Mr442 yaji maganar kamu ya koma karatun Alqur’ani mai girma

Mr442 yaji maganar kamu ya koma karatun Alqur’ani mai girma

Spread the love

 123 total views,  3 views today

Mr442 yaji maganar kamu ya koma karatun Alqur’ani mai girma
Lallai dole a yabawa hukuma saboda yadda tane firgita wasu mutanen don ganin sun koma na kwarai ta karfi da yaji idan kuka kalli wannan mawakin yadda yakeji da rashin kunya amma dayaga lallai wannan humar da gaske take sai tashi anjishi yana karatun Alqur’ani
Da alama jikinsa yayi sanyi domin yadda akaga ya rikide lokaci guda kamar ba shiba yana nema ya koma wata rayuwa daban wacce mutane ke ganin cewa daman tun farko itace tafi dacewa dashi domin zama nagari yanada dadi
Idan baku mantaba a jiyane dai wata takadda take yawo akan kama wa’yannan mawakan da sauran wasu jarumai wanda aka kiransu da wa’yanda basa kishin tarbiyya mutane kullum burinsu shine suga kowa ya lalace ba wanda kuma hakan ya saba dokar addinin musulunci

Sai dai Jim kaɗan bayan shigar da wannan kara sai gashi anga wani daga cikin wa’yanda ake kara harya dauko wata sabuwar rayuwar daban wanda tafi dacewa dashi tun farko domin rayuwace wanda duk wani mutum zaiso yaga nasa yana irin wannan rayuwar
Allah dai yasa mudace ya rabamu da aikin dana sani domin rayuwa irin waccen bata da dadi sannan kuma samun kiyaye sannan Allah zai kiyayemu
The post Mr442 yaji maganar kamu ya koma karatun Alqur’ani mai girma appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 124 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love