Niger🇳🇪 Nigeria🇳🇬 menen laifin jarumi Adam a zango anan kutayani dubawa

Niger🇳🇪 Nigeria🇳🇬 menen laifin jarumi Adam a zango anan kutayani dubawa

Spread the love

 119 total views,  3 views today

Niger Nigeria menen laifin jarumi Adam a zango anan kutayani dubawa
Kowanne mutum yanzu daga ya kwaso ƙurar sa sai yace Adam a zango abinda masoyansa ke cewa kenan domin yadda sukaga an fara matsa masa kan cewa saita taimakawa kowa shi kuma gashi ba wani me muƙami a gwabnati ba amma duk an takura masa
A Yanzu babu wani jarumi wanda yake fama da masoya yau da kullum kamar jarumi adam a zango duk da yafi kowanne jarumi tai mako da son kyauta amma duk mutane sun manta da haka shine zasu sakoshi a gaba cewar narkarkun masoyan sa
A yanzu duk wata kafa ta sadarwa daga kan WhatsApp, Facebook,instergram, Tweeter kai harma da uwa uba wato Tiktok gaba daya zancen jarumin akeyi gashi shi kuma ya kasa cewa komai bayan yanajin duk wannan abubuwan da ake yi

wannan abu ya faro asali saboda Yadda wata mata shigar budurwa ta fito tana fadawa duniya yadda ta shiga cikin wani na fargaba sanadiyar wannan jarumin tace har harin kisa an kawo mata akansa
Tunda wannan budurwa ta bude hanya shikkenan kowa daga ya kwaso bolarsa sai lya zuba akan jarumin wanda hakan kuma ba karamin batawa masoyan jarumin rai yake ba domin yadda suke matukar kauna wannan jarumin wanda suke cewa yafi kowanne jarumi suna acikin masana’antar lannywood
The post Niger🇳🇪 Nigeria🇳🇬 menen laifin jarumi Adam a zango anan kutayani dubawa appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 120 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love