Fri. Jul 19th, 2024
(Last Updated On: )

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un Yanzu Yanzun Nan Allah Yayiwa Mahaifiyar Umar Abdulaziz Fadar bege rasuwa Allah Ya gafarta Mata
Kungiyar Shu’ara’ul Islam Tana Mika Sakon Ta’azziyar Rasuwan Mahaifiyar Fadar Bege.
A madadin kungiyar Shu’ara’ul Islam ta kasa reshen jihar Gombe karkashin jagoranci Sheikh Barhama Adamu Damanda muna mika sakon ta’azziya ga yan’uwa Masoya ANNABI SAW bisa rasuwar mahaifiyar Marigayi Umar Abdulaziz Fadar Bege wanda ALLAH ya karbi rayuwar ta yau litinin a jihar Kano.
Allah ya jikan ta da rahma ya gafarta mata, Allah ya bamu hakurin wannan rashi tare da iyalai baki daya. Albarkacin Annabi ﷺ. Amiin

 
The post Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un Yanzu Yanzun Nan Allah Yayiwa Mahaifiyar Umar Abdulaziz Fadar bege rasuwa Allah Ya gafarta Mata appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?