Fri. Apr 12th, 2024
(Last Updated On: March 30, 2024)

Duk da kasancewar kowanne jarumi ko jaruma akwai lokacin daya shigo cikin masana’antar Kannywood,farkon ana kiran shi kanta kile (kafin wayewa) haka ma a kowacce sabga a cikin rayuwar dan Adam.
Kowanne mutun yana kasancewa haka,kafin ka saba da kuma bayan ka saba ko ka sami kuɗi ka sami sauyi a rayuwa.
Ga hotunan jaruman nan a lokacin da suke kafin su kile da kuma bayan sun kile,ku kasance damu domin sakar muku sauran hotunan bada jimawa ba.

The post Hotunan Jaruman Kannywood Mata kan su kile da kuma bayan sun kile appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?