Fri. Apr 12th, 2024
(Last Updated On: April 3, 2024)

A wata biyu baya ne muka kawo muku labarin yadda aka daura auren tsohuwar Jarumar Kannywood dinnan Fati KK.
Jarumar tayi shura a shekarun baya a irin finafinai na Miji Na Ne da dai sauran manyan shirye-shirye na wancan lokacin.
Jarumar ta  wallafa bidiyon su a shafin ta na Tiktok tana mai shan soyayya tsakanin ta da sahibin na ta.
Ga bidiyon anan kasa ku kalla domin kashe kwarkwatar idanun ku.
Allah ya dauwamar musu da zaman lafiya.The post Yadda tsohuwar Jarumar Kannywood Fati KK take cin amarci tare da angon ta appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?