Tue. May 21st, 2024
(Last Updated On: )

Ba iya ƴar fim ba, zan iya auren karuwa ma wacce ta kama ɗaki take karuwancin, cewar jarumin Kannywood Baba Sadiq
 
A cewar jarumin, ba a duban halin da ake ciki gaba ake dubawa dan haka ba ma ƴar Fim kaɗai ba matar da ta kama ɗaki a gidan karuwai ma take karuwanci idan ta daina zai iya aurenta ya zauna da matarsa.
Baba Sadiq
Baba Sadik wanda aka fi sani da Lukman a fim ɗin Kwana Casa’in kana tauraro cikin shirin “Labarina” na bayyana haka ta cikin wani bidiyo da aka zanta da shi. Kamar yadda ya ce:

“Abin da ya wuce ba shi ne abin dubawa ba, gaba ɗayanmu muna kallon gaba ne ba baya ba, dan haka zan iya auren ƴar fim, ba ma ƴar fim kawai ba har karuwa ma zan iya aura idan ta tuba”. A cewarsa.
Zaku iya kallon cikakkiyar hirar anan kasa,ku cigaba da kasancewa damu domin samun labarai da ɗumiɗumin su.

The post Ba iya ƴar fim ba, zan iya auren karuwa ma wacce ta kama ɗaki take karuwancin, cewar jarumin Kannywood Baba Sadiq appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?