Tue. May 21st, 2024
(Last Updated On: )

Hadiza Aliyu Gabon shine sunan yankan Jarumar,haifaffiyar kasar Gabon ce.
Jarumar ta shigo masana’antar Kannywood da kafar dama tun a shekarun baya,tun bata jin Hausa har ya kai ga yanzu ta zama kamar jakar Kano tsabagen ji da iya Hausa.
Ga kaɗan daga cikin hotunan ta a shekarun baya da kuma bayan ta rage ƙiba,shin a wana yanayi tafi yi muku kyau?
A shekarun baya kafin ta rage ƙiba:

 
Bayan ta rage ƙiba:

The post Kyawawan hotunan Hadiza Gabon a shekarun baya da kuma bayan ta rage ƙiba,shin a wana yanayi tafi kyau? appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?