Tue. May 21st, 2024
(Last Updated On: )

Amina rani wadda kuka fi sani da Jamila Labarina tare da ɗanta na cikin ta.
Jarumar ta wallafa fefen bidiyon ta da babban ɗanta Aliyu wanda yake ɗa ga fitaccen jarumin Kannywood ɗinnan Adamu Zango a sahar Tiktok.
Jarumar ta burge mutane da dama duba da yadda take yawan nunawa kulawa ga yaron na ta.
Ga bidiyoyin ku kalla anan ƙasa,ku cigaba da kasancewa damu domin samun labarai da ɗumiɗumin su.The post Jamila Labarina tare da ɗanta Haidar Zango gwanin ban sha’awa appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?