Tue. May 21st, 2024
(Last Updated On: )

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado Daso ta rasu.
Makusantan fitacciyar ƴar Kannywood ɗin sun ce ta rasu ne bayan ta ɗauki sahur na azumin yau Talata.
 
Za a yi jana’izarta bayan sallar la’asar a birnin Kano.
Cikakken Tarihin Marigayiya Daso
Daso
 
 
The post Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Allah yayiwa Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado Daso rasuwa appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?