Tue. May 21st, 2024
(Last Updated On: )

A jiya Laraba ne Allah ya dauki ran fitacciyar Jarumar Kannywood ɗinnan Saratu Gidado wadda akafi sani da Daso.
Jarumar tayi mutuwar fuju’a ne,mutane da dama daga kan ƴan uwa da abokan arziki,harma da masoyan ta ne keta alhinin rashin na ta.
Jarumar tabbas ta samu kyakkyawar sheda wajen cika alkawari, temakon marayu da almajirai,da kuma uwa uba kyakkyawar mu’amala da mutane.
Jarumai da dama ne suka halarci gurin jana’izar jarumar,a yayin da wasu kuma suka ɗinga wallafa a shafunan su suna jaje da nemawa mamaciyar gafara.
Ga bidiyoyin shaidar data samu a wajen abokanan sana’ar ta ta maza da kuma mata,muna rokon Allah yajikan ta da Rahama Amin.

 
 
The post Tabbas Daso ta dace,kalli irin shaidar data samu a wajen abokanan aikin ta,Allah yasa ta huta appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?